Starling Bana Sayarwabane Inji Manchester City

214

Kungiyar kwallon kafa ta Manchester City ta bayyana cewar dan wasanta na wato Raheem Starling bana sayarwa bane.

Ta bayyana hakanne ganin cewar kungiyar kwallon kafa ta Real Madrid tana neman dan wasan ruwa a jallo, inda Madrid suka ce zasu bayar da Gareth Bale sannan su baiwa Manchester City £70m su karbi Raheem Starling.

Domin su Real Madrid dan wasa baya yimusu tsada konawa akayimasa kudi.

Hakan yasa sukayi abin da akecewa rigakafi yafi magani sukace bana sayarwa bane.

Turawa Abokai

1 Sako

RUBUTA AMSA

Rubuta ra'ayinka
Rubuta Sunanka a nan