Dan wasan kungiyar kwallon kafa ta Real Madrid wato Rodrigo ya haskaka awasan da Real Madrid ta fafata da kungiyar kwallon ta Galatasary agasar zakarun nahiyar turai.
Ridrygo dai ya jefa kwallaye guda 3 rigis wato inda kuma ya taimaka aka zura kwallo.

Wannan dan wasa ya shiga kudin tarihi na ‘yan wasan Real Madrid dasuka taba jefa kwallaye guda 3 agasar zakarun nahiyar turai.
Yanzu dai ta tabbata Real Madrid nada maki 7 inda suke amatsayi na 2 inda PSG kejan ragamar teburin.
Turawa Abokai