Ayau za a fafata wasannin mako na biyu na gasar ajin Premier ta kasar nan.
Saidai akwai wasanni da baza a buga ba wato wasannin Akwa Starlets da Kano Pillars sai nan gaba za a saka ranar daza ayishi, haka shima wasan Akwa United sai ranar Alhamis zasu fafata.
Ga jerin wasannin daza a fafata ayau:
Jigawa Golden da Plateau United
Lobi Stars da Delta Force
Rivers United da Heartland
MFM da Ifeanyi Uba
Adamawa United da Enugu Rangers
Sunshine Stars da Warri Wolves
Katsina United da Enyimba
Nasarawa United da Wikki Tourist
Inda za a take wasannin da misalin karfe 4:00 na yamma.
Turawa Abokai