Home / Wasanni / Nigeria da Zambia Agasar U23 Ta Afrika

Nigeria da Zambia Agasar U23 Ta Afrika

Ayau Najeriya zasu fafata wasansu na biyu ta ‘yan kasa da shekara 23 da ake fafatawa a kasar Masar.

Najeriya dai zata fafata da kasar Zambia adaren yau.

Najeriya dai tayi rashin nasara a wasan farko inda Côte d’Ivoire ta dokesu daci 1 da nema.

Itakuma Zambia ta buga kunnen doki da kasar Afrika ta Kudu.

Najeriya dai sune na karshe a rukunin naba inda basu da maki ko daya.

Saidai ayau Captain din kungiyar ta Najeriya Okechukwu ya iso sansanin kungiyar kwallon kafan ayau inda baisami damar buga wasan farko ba.

About Suraj Naiya Kudiddifawa

Check Also

Aubameyang ya kamu da cutar Maleria

Sai dai Har ya zuwa yanzu Arteta bai iya ba da sanarwar ranar dawowar ɗan wasan gaban ba.

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *