Kungiyoyin Kwallon Kafan Dazasukara Wasannin

148

Tun bayan da akowacce nahiya a duniya aka sami kungiyar kwallon kafan data zamo zakara agasar zakaru ta nahiyar ta yanzu ansami jerin kungiyoyin kwallon kafa guda 7 dazasu fafata anunansu agasar zakarun nahiyoyi.

Ga jerin kungiyoyin kwallon kafan kamar haka:

Liverpool

Flamengo

Al-Hilal

Esperance De Tunis

Monterrey

Hienghene Sport

Al-Sadd

Gasar da akayi ta baya dai a 2018 kungiyar kwallon kafa ta Madrid ce ta lashe gasar.

Turawa Abokai

1 Sako

RUBUTA AMSA

Rubuta ra'ayinka
Rubuta Sunanka a nan