Wasannin Karshe Na Rukunin Gasar Zakarun Nahiyar Turai

186

Ayau Talata da gobe Laraba za a fafata wasannin gasar zakarun nahiyar turai wasannin karshe na rukuni.

Ga jerin wasannin da za a fafata ayau Talata:

Napoli da Genk

Salzburg da Liverpool

Benfica da Zenit

Olympique Lyonnais da RB Leipzig

Borussia Dortmund da Slavia Praha

Internazionale da Barcelona

Chelsea da Lille

Ajax da Valencia

Agobe Laraba kuwa akwai wasanni kamar haka:

Shakhtar Donetsk da Atalanta

Dinamo Zagreb da Manchester City

PSG da Galatasaray

Club Brugge da Real Madrid

Bayern Munich da Tottenham Hotspur

Olympiakos Piraeus da Crvena Zvezda

Atletico Madrid da Lokomotiv No

Bayer Liverkusen da Juventu

Turawa Abokai

1 Sako

RUBUTA AMSA

Rubuta ra'ayinka
Rubuta Sunanka a nan