Valencia Da Real Madrid Adaren Yau

199

Adaren yau Lahadi za ayi karawa mai zafi tsakaninin kungiyar kwallon kafa ta Valencia da Real Madrid agasar Laliga.

Ayau din Real Madrid na bukatar maki 3 ne domin kasancewa amatsayi na 1 a teburin gasar ta Laliga bayan abokiyar hamayyarta wato Barcelona sun buga kunnen doki wato 2 da 2 da Real Sociedad ayammacin jiya Asabar.

Valencia da Real Madrid dukkaninsu atsakiyar makonnan sun sami nasara agasar zakarun nahiyar turai inda Valencia ta doke Ajax itakuma Real Madrid ta lallasa Club Brudge.

Daga wasan na yau Madrid zasuwuce yankin Catalonia domin fafata wasan El-Clasico da Barcelona a ranar Laraba.

Turawa Abokai

1 Sako

RUBUTA AMSA

Rubuta ra'ayinka
Rubuta Sunanka a nan