Ayau Litinin hukumar kwallon kafa ta nahiyar turai ta fitar da jaddawalin wasannin gasar zakarun nahiyar turai wato wasannin zagaye na 16.
Ga yadda jaddawalin yadda wasannin zasu kasance:

Real Madrid da Manchester City
Brussia Dortmund da Paris Saint Germain
Atalanta da Valencia
Atlético Madrid da Liverpool
Chelsea vs Bayern Munich
Olympic Lyon da Juventus
Tottenham Spurs da RB Leipzig
Napoli da Barcelona
Turawa Abokai
[…] Muƙalar Da Ta GabataAn Raba Jaddawalin Gasar Zakarun Nahiyar Turai Ayau […]