Ayau Asabar da gobe Lahadi za a fafata wasannin gasar ajin Premier ta kasar Ingila bayan wasanni tsakiyar mako da aka fafata.
Yau Asabar 28/12/2019 za a fafata wasanni kamar haka
Brighton da AFC
Bournemouth
Newcastle
United da Everton
Southampton da Crystal Palace

Watford da Aston Villa
Norwich City da Tottenham Hotspur
West Ham United da Leicester City
Burnley da Manchester
United
Agobe Lahadi 29/12/2019
Akwai wasan hamayya na birnin London tsakanin Arsenal da Chelsea
Liverpool da Wolverhampton
Manchester City da Sheffield United
Turawa Abokai