Shahararren dan wasan kwallon kafa wato Christiano Ronaldo ya lashe kyautar Globe Soccer Award.
Saidai bayan lokacin lashe wannan kyautar Ronaldo ya bayyana cewar “wannan abin jin dadi ne a tare dani da iyalina baki daya”.

Sannan Christiano Ronaldo yayi ga magoya bayansa na duniya baki daya musamman kasar Dubai data bashi wannan kyautar.
Turawa Abokai