Yadda Arsenal Suka Shiga Sabuwar Shekara Da Kafar Dama

129

Sabuwar shekarar 2020 na fadowa da dumi-duminta itama kungiyar kwallon kafa ta Arsenal ta fadowa Manchester United.

Arsenal din dai ta lallasa Manchester United daci 2 da nema inda sabon mai horas da kungiyar ta Arsenal wato Arteta yayi nasarar farko kenan.

Idan ba a manta ba awasan akarshen mako Chelsea sun casa Arsenal har gida daci 2 da 1.

Yanzu dai za a iya cewa magoya bayan Arsenal sun dan dara kadan baya ga shan kashi da sukai tayi amma kuma sun sami nasara akan abokan adawarsu wato Manchester United.

Turawa Abokai

RUBUTA AMSA

Rubuta ra'ayinka
Rubuta Sunanka a nan