Kungiyar kwallon kafa ta Real Madrid ta zamo zakara agasar Super Cup da aka kammala ta kasar Andalos.
Ta zamo zakara ne bayan ta doke kungiyar kwallon kafa ta Athletico Madrid daci 4 da 1 a bugun daga kai sai mai tsaron gida

Inda kafin nan an kwashe mintina 120 babu kungiyar kwallon kafan data jefa kwallo.
Yanzu dai ta tabbata cewar Real Madrid sune zakarun gasar Super Cup da aka kammala akasar Saudiyya.
Turawa Abokai