Da Ɗumi-Ɗumi: Ganduje Ya Yi Nasara A Kotun Ƙoli

213

Kotun Ƙoli ta tabbatar da nasarar gwamnan jihar Kano, Abdullahi Umar Ganduje a zaɓen gwamna na 2019.

A safiyar Litinin din nan ne Kotun Ƙolin ta yi watsi da ƙarar da Abba Kabir Yusuf da jam’iyyar PDP suka shigar gabanta, inda suke ƙalubalantar nasarar Gwamna Ganduje.

Za mu kawo muku cikakken bayani nan gaba idan Allah Ya yarda.

Turawa Abokai

RUBUTA AMSA

Rubuta ra'ayinka
Rubuta Sunanka a nan