Yadda Kwamishiniyar Mata Ta Jihar Kano Ta Yi Sujjada Domin Godiya Ga Allah

1095

Kwamishinoni da manyan jami’an gwamnatin jihar Kano sun bayyana farin cikinsu tare da annushuwa jim kaɗan da kotun ƙolin ƙasar nan ta yi watsi da karar dan takarar gwamnan jihar Kano karkashin jam’iyyar PDP Abba Kabir Yusuf, tare da tabbatar wa Gwamna Abdullahi Umar Ganduje kujerar.

Kwamishinonin sun bayyana godiyarsu ga Allah maɗaukakin Sarki da ya tabbatarwa da gwamna Ganduje nasara.

A cikin kwamishinonin an hango kwamishinyar mata ta jihar Kano Dakta Zahra’u Muhammad ta yi sujjada domin nuna godiyarta ga Allah.

Turawa Abokai

RUBUTA AMSA

Rubuta ra'ayinka
Rubuta Sunanka a nan