Ƴan Kwankwasiyya Sun Samo Wanda Ba Zai Ci Amanarsu Ba

474

Mustapha Adamu Indabawa shine wanda ya fi dacewa ya zama sabon shugaban jam’iyar PDP na jihar Kano, bisa la’akari da akidar sa kuma ga amana ga shi kuma matashi mai kishin matasa.

Duba da yau muka wayi gari cewar shugaban jam’iyar PDP na jihar Kano ya koma APC. Wanda hakan na nuni da cewar ba al’umma ne a gaban sa gudun talauci yake. Inda ya mance cewa komai a wurin Allah ake nema ba a wurin Dan Adam ba.

Bisa wannan dalili na ga ya dace mutanen Kano su sake nazari mai kyau domin sake zaben mutane masu amana da akida da jajircewa akan al’umma.

Mutanen Kanon Dabo na jam’iyar PDP ga Indabawa matashi kuma mai amana.

Daga Fatima Muhammad

Turawa Abokai

RUBUTA AMSA

Rubuta ra'ayinka
Rubuta Sunanka a nan