An buga wasannin mako na 17 na gasar ajin premier ta kasar nan ciki harda wasan da Abia Warriors tasha dakyar ahannun Warri Wolves daci 1 da nema ta hannun dan wasanta wato Okon Otop adaidai mintina na 90.
Ga jerin yadda wasannin suka kasance:
Tun a ranar Asabar
Dakkada 2 – 0 Jigawa
Golden Star.
Awasannin ranar Lahadi kuwa:
Adamawa United 2 – 1 Kwara United
Abia Warriors 1 – Warri Wolves.
Katsina United 1 – 0 Ifeanyi Uba
Akwa United 3 – 1 Heartland
Sunshine Stars 2 – 2 Kano Pillars
Mountain Of Fire Ministry 0 – 0 Plateau United
Rivers United 0 – 0 Wikki Tourist
Lobi Stars 2 – 1 Nasarawa United.
Turawa Abokai