Home / Labarai / Sakamakon wasannin Gasar Confederations

Sakamakon wasannin Gasar Confederations

An kammala wasannin rukuni na gasar CAF Confederations ta nahiyar Afrika.

Enyimba na Najeriya sun lallasa San Pedro daci 5 da 2 kuma Enyimba sun sami damar tsallakawa zagaye na gaba.

Ga sakamakon wasannin

Nouadhibou 0 – 1 Pyramids

Bidvest Wits 0 – 2 Djoliba

Al-Nasr 0 – 2 Horoya

San-Pédro 2 – 5 Enyimba

Hassania Agadir 0 – 3 Paradou AC

Enugu Rangers 1 – 1 Al Masry

RSB Berkane 1 – 1 Zanaco

Motema
Pembe 1 – 0 Esae

About Suraj Naiya Kudiddifawa

Check Also

Micheal Taiwo Akinkunmi: Mutumin da ya zana tutar Najeriya ya cika shekaru 85 da haihuwa

A yau Litinin 10 ga watan Mayun shekarar 2021 mutumin nan da ya zama tutar …

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *