A cewar matar ‘yar kasar Jamaica, ta ce idan ta daina shan tabar wiwin za ta mutu ne. Wannan magana da tayi ta samu goyon bayan likitan ta wanda ya kara fayyace dangantakar matar da tabar wiwi, ya ce tabar tana daya daga cikin abubuwan da suka sa ta yi tsawon rayuwa.

Maganar da tayi ta samu goyon bayan likitan ta wanda ya kara fayyace dangantakar matar da tabar wiwi, ya ce tabar tana daya daga cikin abubuwan da suka sa ta yi tsawon rayuwa.
Melita Gordon, ‘yar gidan Richard Gordon da Michelle Jones ta bayyana cewa tun bayan lokacin da iyayenta suka koya mata shan tabar wiwin har yanzu ba ta daina ba.

Tun bayan lokacin da ta fara shan tabar wiwi tana shekara 10, Melita Gordon ta bayyana cewa ba za ta taba daina sha ba har mutuwar ta.
Sai dai wasu masana sun yi na’am da bayanin Melita Gordo na cewa tabar wiwin tana daya daga cikin dalilan da yasa tayi tsawon rayuwa.