Gamayyar ƙungiyoyin matasa da dalibai fiye da dubu 2 sun gudanar da wani tattaki a manyan titunan birnin Kano, domin tursasawa hukumomi tashi tsaye domin magance matsalar satar ƙananan yara tare da sayar da su a shiyyar kudancin kasar.
Idan za a iya tunawa dai a baya-bayan nan ne rundunar ‘yan sandan jihar Kano ta gano wani gida da ake ajiye yaran da aka sato, kafin cin kasuwarsu.


Turawa Abokai
[…] Click to share on Facebook (Opens in new window) […]