Tsohon dan wasan gaban Super Eagles wato Ighalo ya bayyana cewar shifa badon kudi ya koma kungiyar kwallon kafa ta Manchester United ba.
Idan ba a manta ba Ighalo ya taba kai ziyara har Old Trafford a shekarar 2013 amma yanzu gashi a Manchester amatsayin dan wasansu.
Ayayin wannan batu Ighalo yace “Ni ban koma Manchester sabo da kudi ba tunda har rage albashi na nayi don nabugawa Manchester United wasa”
Turawa Abokai