Yadda Akayiwa Barcelona Saukale ajiya

147

Kungiyar Kwallon kafa ta Athletic Bilbao ta yiwa Barcelona saukale agasar Copa del Rey wasan kusa dana kusa dana karshe.

Inda ta saukemata kwallo 1 tilo a mintinan karshe na wasan dasuka fafata, haka ma a gasar Laliga idan za a iya tunawa awasan farko Bilbao ne suka wanke Barcelona daci 1 da nema.

Yanzu dai wannan rashin nasara yasa Barcelona ficewa daga gasar ta Copa del Rey

Turawa Abokai

RUBUTA AMSA

Rubuta ra'ayinka
Rubuta Sunanka a nan