Plateau United Takuma Samo Maki Awaje

180

Kungiyar Kwallon kafa ta Plateau United ta sake samo maki awaje awasan da suka fafata da kungiyar kwallon kafa ta Dakkada ayammacin jiya.

Inda Plateau din ta samo maki 1 bayan kungiyoyin biyu sun tashi kunnen doki wato babu ci atsakaninsu.

Bayan wannan kunnen doki da kungiyoyin sukayi har yanzu Plateau United ne kejan ragamar teburin gasar amatsayin na 1 da maki 33, ita kuwa Dakkada na matsayi na 4 da maki 29.

Turawa Abokai

RUBUTA AMSA

Rubuta ra'ayinka
Rubuta Sunanka a nan