Tsohon Shugaban Masar Hosni Mubarak Ya Rasu

12

Wasu rahotanni daga kasar Masar sun bayyana cewa tsohon shugaban ƙasar Hosni Mubarak ya rasu, ya rasu ne bayan ya sha fama da jinya.

Hosni Mubarak wanda ya shugabanci kasar Masar daga shekarar 1981 zuwa shekara ta 2011.

Ana zarginsa ne da cin hanci da rashawa da kuma bada umarnin kashe masu zanga-zanga – tuhumar da ke daukar hukuncin kisa.

Turawa Abokai

RUBUTA AMSA

Rubuta ra'ayinka
Rubuta Sunanka a nan