Real Madrid da Manchester City Adaren Yau

113

Adaren yau za a fafata wasa mafi zafi agasar zakarun nahiyar turai tsakanin manyan kungiyoyin kwallon kafa guda biyu wato Real Madrid da Manchester City.

Wannan wasa wasan zagayen farko ne na 16 inda za a fafata wasan farko a gidan Real Madrid saikuma a fafata wasa na biyu agidan kungiyar kwallon kafa ta Manchester City.

Manchester City dai bata taba samun nasara akan kungiyar kwallon kafa ta Real Madrid ba inda duk haduwar da akayi ta baya Real Madrid ce take doke Manchester City.

Turawa Abokai

RUBUTA AMSA

Rubuta ra'ayinka
Rubuta Sunanka a nan