Kotu Ta Dakatar Da Oshiomhole Daga Shugabancin APC

172

Wata babbar kotu da ke gundumar Jabi a babban birnin tarayya Abuja, ta dakatar Adams Oshiomhole a matsayin shugaban jam’iyyar APC na kasa.

Mai shari’a Danlami Senchi, ne ya sanar da hakan ranar Talata, inda ya bukaci Oshiomhole, ya sauka daga mukaminsa sakamakon karar da aka shigar gaban kotun don yunkurin tsige shi daga mukaminsa.

Turawa Abokai

RUBUTA AMSA

Rubuta ra'ayinka
Rubuta Sunanka a nan