Yan Wasa 6 Zasu Fafata Takarar Gwarzon Watan Feburairu Agasar Premier

130

An fitar da jerin sunayen ‘yan wasa guda shida daga kungiyoyin kwallon kafa guda shida domin fafata takarar lashe gwarzon dan wasan watan Feburairu na gasar ajin Firimiya ta kasar Ingila.

Ga jerin sunayen ‘yan wasan kamar haka:

Matt Doherty da Marcos Alonso da Nick Pope da Bruno Fernandes da Dominic Calvert-Lewin da kuma dan wasa Aubameyang.

Acikin wadannan ‘yan wasa da aka amnaci sunansu za a zabi dan wasan dayafi cancanta ya zama gwarzon watan na Feburairu.

Turawa Abokai

RUBUTA AMSA

Rubuta ra'ayinka
Rubuta Sunanka a nan