Janar Aliyu Gusau Mai Ritiya Ya Ziyarci Sarkin Kano Aminu Ado Bayero

256

Tsohon mimistan harkonkin tsaron ƙasar nan Janar Aliyu Muhammad Gusau ya kawowa mai martaba Sarkin Kano Aminu Ado Bayero ziyarar a fadarsa da ke birnin Kano.

Janar Aliyu Gusau wanda ya taba rike mukamin ministan tsaron kasar nan a lokacin mulkin shugaban Jonathan.

Hakazalika Aliyu Gusau ya taba neman takarar shugabancin ƙasar nan a tutar jam’iyyar PDP.

Turawa Abokai

RUBUTA AMSA

Rubuta ra'ayinka
Rubuta Sunanka a nan