Tsaiwar JaddawalinTeburin Gasar NPFL

73

Bayan an fafata wasannin mako na 24 a gasar Firimiyar Najeriya yanzu kowacce kungiyar kwallon kafa tasan matsayinta.

Ga jerin yadda tsaiwar jaddawalin teburin gasar yake daga ta 1 zuwa ta 20.

1 Plateau United 46

2 Rivers United 42

3 Lobi Stars 40

4 Kano Pillars 34

5 Enugu Rangers 34

6 Dakkada 34

7 Akwa United 34

8 Sunshine 34

9 Enyimba 33

10 Warri Wolves 33

11 Ifeanyi Uba 33

12 Heartland 32

13 Katsina United 31

14 Abia Warriors 30

15 Nasarawa United 28

16 MFM 28

17 Wikki Tourist 28

18 Kwara United 28

19 Jigawa Golden 26

20 Adamawa United 20

Turawa Abokai

RUBUTA AMSA

Rubuta ra'ayinka
Rubuta Sunanka a nan