Yau Ta Ke Ranar Farin Ciki Ta Duniya

17

Ranar 20 ga watan Maris din kowacce shekara, rana ce da Majalisar dinkin duniya ta kebe a matsayin ranar farin ciki ta duniya.

An dai taɓa bayyana ƙasar Norway a matsayin ƙasar da ta fi kowacce kasa farin ciki a duniya. China kuma ta shafe sama da shekaru 25 cikin bakin ciki.

Turawa Abokai

RUBUTA AMSA

Rubuta ra'ayinka
Rubuta Sunanka a nan