Wahalar Mulkin Kaduna Ta Sa Mijina Ya Yi Furfura— Uwar Gidan El-Rufai’i

353

Matar Gwamnan jihar Kaduna, Nasir El-Rufai’i, Hadiza Isma El-Rufai’i, ta yi wata wallafa a shafinta na Twitter, inda ta bayyana cewa wahalar mulkin jihar Kaduna ta sa mijin matar ya yi furfura, duk da cewa shekarunsu ɗaya.

“Ku duba abinda wahalar Kaduna ta yi wa gashin mijina. Shekarunmu ɗaya fa”, a cewar uwar gidan Gwamna El-Rufai’i.

Turawa Abokai

RUBUTA AMSA

Rubuta ra'ayinka
Rubuta Sunanka a nan