‘Yan bindiga a jihar Neja sun kashe Mai Garin Mulo bayan sun yi garkuwa da shi ranar Alhamis.
Kwamashinan Harkokin Cikin Gida na Neja, Emmanuel Umar ne ya bayyana haka a ranar Juma’a.
Ya ce ‘yan bindigar sun je ƙauyen ne da yake a ƙaramar hukumar Mashegu ranar Alhamis
An sace mai unguwar ne tare da wasu mutum uku, a cewar rahotanni.
Turawa Abokai