Binciken Waya Tsakanin Ma’aurata Ya Haifar Da Mace-Macen Aure 1,500 A Nijar

639

An samu mace-macen aure har 1,500 a Nijar a shekarar 2022 da ta gabata.

Wani rahoto da BBC Hausa ta wallafa ya ce binciken waya tsakanin ma’aurata yana daga cikin manyan dalilan da suka haifar da mace-macen auren.

Masana da suka haɗa da malaman addinin Musulunci dai sukan gargaɗi matan aure da su daina bincikar wayoyin mazajensu don guje wa matsalar da hakan ka iya haifarwa.

Turawa Abokai

RUBUTA AMSA

Rubuta ra'ayinka
Rubuta Sunanka a nan