Buhari za mu zaba- Kungiyar Izala

Babbar Kungiyar Addinin Musuluncin nan, Izalatul Bid’a wa iqamatus sunna, JIBWIS da aka fi sani da Izala, daya daga cikin manya-manyan kungiyoyin addinin Musulunci a Najeriya, Cadi, Nijar da Kamaru ta amince da Shugaba Muhammadu Buhari a matsayin dan takarar da za ta zaba a zaben shugaban kasa na 16 …

Read More »

Kisan kiyashin jihar Zamfara: Al’umomi na kokawa yayinda su ke zargin ‘yan siyasa, jami’an tsaro da sarakunan gargajiya da hannu (1)

Kisan kiyashin da ke ci gaba da afkuwa a halin yanzu a jihar Zamfara wanda aka gagara shawo kansa ya ci gaba da afkuwa ne sakamakon irin alfanun da ‘yan siyasa, jami’an tsaro da sarakunan gargajiya ke samu daga kashe-kashen, jaridar WikkiTimes ta yi rahoton dake tabbatar da haka. Mazauna …

Read More »

Ba mu cimma wata yarjejeniya da gwamnati ba- ASUU

A ranar Larabar nan ne Kungiyar Malaman Jami’o’i ta Kasa, ASUU ta karyata ikirarin Gwamnatin Tarayya cewa sun cimma yarjejeniya da kungiyar game da yajin aikin da ta dauki tsawon wata biyu tana yi. Shugaban ASUU na Kasa, Farfesa Biodun Ogunyemi shi ne ya bayyana haka lokacin wata ganawa ta …

Read More »