Gida Tags APC

Tag: APC

Jami’an tsaro sun garƙame inda su Malam Shekarau da jama’arsu za...

Tsagin APC da ke adawa da salon shugabancin jam'iyyar a Jihar Kano bai samu damar gudanar da zaɓen shugabancin jam'iyyar ba yayin...

Zaɓe: Jam’iyyar APC Ta Kano Ta Dare Gida Biyu

Jam'iyyar APC ta jihar Kano ta dare gida biyu a daidai lokacin da ake gudanar da zaɓen shugabannin jam'iyyar na jihohi.

Cikakken Bidiyon Bikin Bayar Da Sandar Girma Ga Sarkin Kano Aminu...

Bikin bayar da sadar Girma ga Sarkin Kano Aminu Ado Bayero

Duniya Mai Yayi: Malam Nuhu Ribadu ya yi ɓatan dabo a...

Sunan tsohon shugaban hukumar da ke yaki da masu yi wa tattalin arzikin ta'annati (EFCC), Malam Nuhu Ribadu ba baƙon suna ba...

Fitila:Tankaɗe Da Rairayar Rahotannin Makon Jiya

A ƙarshen jawabin shugaban kasa Muhammadu Buhari na wannan shekarar yayi iƙirarin cewa babu wani shugaba tunda aka samu ƴancin kan ƙasar da ya taɓuka abin azo a gani a ƙasa kamar yadda yayi a tsakanin shekaru shida da ya baiyana wasu yan uzurori kamar annobar sarkewar nunfashi da ta addabi duniya tun a farkon shekarar 2020.

Shekaru 61 da Samun Ƴancin Kan Nigeria, Cigaba ko Ci baya?

Mutumin da Dalar Amurka daya ta fi karfinsa a rana, wanne irin talauci kake tsammani yake ciki, ta ya za a yi ya iya ciyar da iyalinsa, ballantana a yi maganar tufafi da karatunsu.

Yankin arewa maso yammacin Najeriya na cikin bala’i saboda tsaro –...

A Najeriya, wani tsohon gwamnan jihar Sokoto kuma ƙasaitaccen ɗan siyasa a arewa maso yammacin kasar ya koka kan yadda mutanen yankin...

Zamu taimaka wajen shawo kan matsalar tsaro a Najeriya – Magoya...

Wata ƙungiya mai suna Concerned Citizens of Like Minds (CCLM) a cikin jam'iyyar APC ta yi alƙawarin samar da wasu hanyoyin da...

Fitila: Fashin Baƙin Manyan Rahotannin maƙon ƙarshen Wata

A jihar Kano kuma, rikici yana neman ɓarkewa game da shugabancin jam’iyar APC wadda za’ayi zaɓen shuwagabannin jam’iyar na jihar nan ba da deɗewa ba. Rahotannin dake fitowa daga majiya mai tushe a gidan gwamnatin wanda wannan jarida ta rawaito a makon da ya gabata na nuni da cewa gwamnan jihar, Abdullahi Umar Ganduje na dabda sauya shugaban jam’iyar na riko, Abdullahi Abbas da Muntari Ishaq Yakasai wadda shi ne kwamishinan aiyuka na Jahar.

Ko Kun San Mutane Nawa Cutar Kwalara Ta Kashe A Kano?

kimanin mutune 329 ne su ka rasa rayukansu sakamakon ɓarkewar cutar kwalara a faɗin ƙananan hukumomi 44 da ke jihar Kano, tare da samun kimanin mutum 11,475 da su ka kamu da cutar Amai da Gudawa wato Kwalara a jihar tun bayan ɓarkewarta.