Tag: Dino Melaye
Kotun Ɗaukaka Ƙara Ta Soke Zaɓen Dino Melaye
A ranar Juma'a ne Kotun Ɗaukaka Ƙara ta soke zaɓen Sanata Dino Melaye, sanata mai wakiltar Kogi ta Yamma a Majalisar Dattijai.
Dino Melaye Ya Lashe Zaɓen Sanatan Kogi
Hukumar zaben mai kanta ta ƙasa INEC reshen jihar Kogi ta bayyana Sanata Dino Melaye a matsayin mutumin da ya lashe zaɓen majalisar dattawan...
Faɗa da cikawa: Dino Melaye ya ba maras ɗa Kunya
Wasa-wasa dai ana ganin kamar Sanata mai wakiltar jihar Kogi ta kudu ba zai kai labari ba, yanzu dai ya baiwa maras ɗa kunya,...