Tag: EFCC
Kotu ta yankewa tsohon akanta a Najeriya ɗaurin shekara 21 a...
An samu wani tsohon akanta a ofishin shugaban ma'aikata na Najeriya, Garba Abdullahi Tahir da laifin wawushe kuɗin fansho da ya kai...
Zaɓe: Yadda EFCC Ta Cafke ‘Cash’ Na Miliyan N32 A Legas
Hukumar Hana Yaƙi Da Cin Hanci Da Rashawa ta Ƙasa, EFCC, ta kama tsabar kuɗi da yawansu ya kai miliyan N32,400 a...
Ana Zargin Tsohon Shugaban Jami’ar Ahmadu Bello Da Karkatar Da Biliyan...
Hukumar Hana Karɓar Cin Hanci da Rashawa, EFCC, ta gurfanar da tsohon Shugaban Jami'ar Ahmadu Bello, Zariya, Ibrahim Garba da Jami'in Kula...
EFCC ta gurfanar da tsohon shugaban jami’ar ABU bisa zargin karkatar...
Hukumar EFCC ce ta gurfanar da shi tare da tsohon ma'ajin jami'ar, Ibrahim Shehu Usman, a gaban Babbar Kotun Jihar Kaduna.
Hukumar EFCC ta kwato N30bn daga Akanta Janar Ahmed Idris
Hukumar da ke yaki da masu yi wa tattalin arzikin Najeriya ta'annati EFCC) ta ce ta kwato N30b daga wurin dakataccen Akanta-Janar...
Siyasar Kano: Hukumar EFCC na neman A.A Zaura ruwa-a-jallo
Lauyan hukumar EFCC, Ahmad Rogha ne ya bayyana haka ga manema labarai ranar Litinin bayan da aka dawo da batun shari’ar dala...
Za Mu Cafke AA Zaura A Duk Inda Muka Gan Shi—...
Hukumar Yaƙi da Cin Hanci da Rashawa ta Ƙasa, EFCC, ta ce tana neman ɗan takarar sanatan Kano ta Tsakiya a jam'iyyar...
Kotu ta ɗaure tsohon shugaban jami’ar Gusau shekara 35 a gidan...
Wata babbar kotun tarayya da ke zama a Abuja ta yanke wa tsohon shugaban jami’ar tarayya da ke Gusau, Farfesa Magaji Garba...
Hukumar EFCC ta sake gurfanar da Mukhtar Ramalan Yero a gaban...
Hukumar da ke yaki da cin hanci da rashawa ta Najeriya EFCC ta sake gurfanar da tsohon gwamnan jihar Kaduna Mukhtar Ramalan...
Zargin Rashawa: Tilas sai A.A Zaura ya gurfana a gaban shari’a...
Wata babbar kotu tarayya da ke zamanta a Kano ta umarci ɗan takarar sanata a Kano Ta Tsakiya karkashin inuwar APC, kuma...