Tag: Europe
Ko ‘Iƙirarin’ Farfesa Ibrahim Maƙari akan malaman jami’o’in Najeriya gaskiya ne?
Ban cika son tofa albarkacin bakina ga abubuwan yamadidi a kafafen sadarwa a koda yaushe ba, amma wani lokacin sai kaga cewar...
Nan da watan Nuwamba yawan al’ummar duniya zai kai biliyan 8...
Ana sa ran yawan al’ummar duniya ya kai biliyan 8 a ranar 15 ga watan Nuwamban wannan shekarar, kamar yadda hasashen da...
Shugaban ƙasar Belarus ya tura dakaru Ukraine don taimakawa ƙasar Rasha
Shugaban ƙasar Ukraine Voladymyr Zelensky, ya ce shugaban Belarus Alexander Lukashenko, ya tura dakarunsa cikin Ukraine don taimaka wa na Rasha, wajen...
Ƙasar Rasha na cikin shirin harba makamin nukiliya
Shugaban ƙasar Rasha Vladimir Putin ya bukaci manyan kwamnadodin tsaronsa da su sanya jami’an kula da makamin nukiliyar kasar cikin shirin ko...
Sharhi: Yawan Haihuwa Mabuɗin Talauci Ko Arziki?
Bayan sun canja tunani kuma a lokacin da suka samu duniya, sai suka fara kallon cewa tarin yara ba za su bar mutum ya ci duniya da tsinin allura ba irin yanda ya ke so.
An Sake Sanya Ƙasashen Afrika 4 Cikin Bakin Littafin Tarayyar Turai
Dama dai tuni ƙasar Uganda take cikin jadawalin, wanda kuma kawo yanzu kasashen da suke cikin wannan lissafi sun kai yawan 22.
Christiano Ronaldo Yafi Kowa Jefa Kwallaye
Dan wasan kungiyar kwallon kafa ta kasar Portugal wato Christiano Ronaldo yafi kowa jefa kwallaye a wasannin share fage na neman cancantar...
Za’a Gudanar Da Jarrabawar Tantance Imani A Sweden
Ƙasar Sweden ta yanke shawarar gudanar da Jarrabawar tantance Imani dominn tantance Kiristan Gaskiya da kuma Baragurbi a sahun dubban 'yan Afganistan da suka...