Gida Tags Gaya

Tag: Gaya

A karo na 6 cikin shekara ɗaya Turakun wutar lantarkin Najeriya...

Turakun samar da wutar lantarki a Najeriya sun kaste kasa warwas bayan irin wannan matsalar ta jefa daukcin kasar cikin duhun rashin...

Kotu a Kano ta lamunce wa Ganduje karɓo rancen Biliyan 10

Wata babbar Kotun Tarayya a jihar Kano ta jingine umurnin hana Gwamna Ganduje karbo rancen Naira biliyan 10 domin inganta tsaro a...

Shekaru 3 da Ganduje ya raba masarautar Kano gida 5: Cigaba...

A ranar 8 ga watan Mayun shekarar 2019 ne kimanin shekaru 3 da su ka gabata Gwamnan Jihar Kano Dakta Abdullahi Umar...

Jiga – Jigai a APC Gandujiyya na shirin tsallakawa zuwa tawagar...

Wasu rahotanni daga jihar Kano da ke arewacin Najeriya na bayyana cewa wasu daga cikin jiga-jigai a cikin jam'iyyar APC ɓangaren Gwamna...

Jami’ar ESCAE ta karrama Sarkin Gaya Aliyu Ibrahim da digirin girmamawa

A jiya Alhamis Jami'ar fasaha ta ESCAE da ke jamhuriyar Benin ta karrama mai martaba Sarkin Gaya, Alhaji Aliyu Ibrahim da digirin...

Gwamnatin Kano za ta ba wa waɗanda ake zargi da kisan...

Babban wanda ake zargi da kisan Hanifa Abubakar mai shekara biyar a Kano, Abdulmalik Tanko, ya faɗa wa kotu cewa ba shi...

Masarautar Gaya ta naɗa Farfesa Umar Gaya a matsayin Chiroma

Masarautar Gaya da ke jihar Kano ƙarƙashin mai martaba Sarkin Gaya Alhaji Aliyu Ibrahim, ta amince da naɗin Farfesa Umar Ibrahim Gaya...

Shekarar 2023: Ko Bashir Ahmad zai nemi takarar majalisar wakilai?

A dai-dai lokacin da al'amuran siyasa ke ƙara kankama a Najeriya, shafukan Facebook sun fara cika da hotunan Mallam Bashir Ahmad, wanda...

Rigimar APC A Kano: Tsakanin Ganduje da Malam Shekarau wanene zai...

Jam'iyyar APC a jihar Kano da ke Najeriya na ci gaba da fama da rikicin cikin gida, wanda ya samo asali tun...

Shekarau, Joɓe, Barau Jibrin Na Shirin Ƙwace APC Daga Hannun Ganduje

Wasu jigajjigan jam'iyyar APC a jihar Kano sun fara shirye-shiryen ƙwace jam'iyyar APCn daga hannun Gwamna Abdullahi Ganduje. Sanataci...