Gida Tags Gwamnatin Jihar Kano

Tag: Gwamnatin Jihar Kano

Fitila: Zaɓen APC Na ƙasa An yi Kitso da Kwarkwata, APC...

Da farko dai rikice-rikice na cikin gida musamman bayan zaɓen shugabannin jam'iyar na jahohi yayi tsamari inda har yanzu wasu waɗanda suke ganin ba a kyauta musu ba suna kotu domin ganin cewa ikon tafiyar da jam’iyar ya dawo hannunsu.

Shari’ar Abduljabbar Ta Daina Jan Hankalin Jama’a

Shari'ar Abduljabbar Ta Daina Ɗaukar Hankalin Jama'aBabbar Kotun Shari'a, Kano, ta sa ranar 3 ga Maris, 2022, a matsayin ranar da Abduljabbar...

Zargin Kisan Kai: Abadulmalik Tanko ya musanta garkuwa da Kuma Kashe...

Duk su ukun a na tuhumar su da haɗin baki, garkuwa da mutum, ɓoye wanda a ka yi garkuwa da shi da kuma kisan kai, laifukan da su ka saɓawa sashi na 97, 274, 277 da kuma 221 na dokar 'Penal Code ta jiha'.

Video: Yadda al’umma ke shan wahala sakamakon aikin Sabuwar flyover da...

A kudirinta na saukaka hanyoyin sufuri da kuma kawata gari, gwamnatin jihar Kano ta fara aikin flyover a shataletalen gidan man...

Ganduje Zai Ciyo Bashin Fiye Da Biliyan N20

Gwamnan Jihar Kano, Abdullahi Umar Ganduje ya aika da wasiƙa zuwa Majalisar Dokokin Jihar Kano don ta amince masa ya ciyo bashin...

An buƙaci Gwamna Ganduje da ya sallami Muaz Magaji daga mukaminsa

Shugaban ƙungiyar R WIN - WIN da ke cikin jam'iyyar APC reshen jihar Kano, Malam Auwal Dankano ya yi kira ga Gwamna...

Cikakken Bayanin Yadda Jami’an tsaro Suka Cikwuikuye Abduljabbar a Kano

Ya kuma ƙara da cewa angurfanar da Abduljabbar a gaban kotun bisa tuhumar sa da zargin baɗanci ga Annabi Muhammad S.A.W, da ɓata sahabbansa da kuma tunzura mabiyansa.

Ganduje Zai Mayar Da Ma’aikatan Kano Malaman Makaranta

Majalisar Zartarwa ta Jihar Kano ta umarci Shugaban Ma'aikatan Jihar Kano ya tura ma'aikata kimanin 5000 masu shaidar aikin malanta zuwa makarantu.

Ganduje Zai Mayar Da Ma’aikatan Kano Malaman Makaranta

Majalisar Zartarwa ta Jihar Kano ta umarci Shugaban Ma'aikatan Jihar Kano ya tura ma'aikata kimanin 5000 masu shaidar aikin malanta zuwa makarantu.

An tabbatar da tsohon sarkin Kano Muhammad Sanusi II halifan Tijjaniyya...

A daren jiya ne dai bayan sallar tarawi a Kaolack, Khalifa Sheikh Mahi Niasse ya tabbatar da tsohon sarki Muhammadu Sanusi II a matsayin halifan Shehu Ibrahim kuma shugaban Tijjaniyya a Najeriya.