Tag: Kwankwaso
Rurum ya Jinjinawa Mutanen Kano da Zaɓin Abba Kabir Yusuf
A cewar sa suna da yaƙinin sabon gwamnan na Kano zai mayarda hankali sosai a fanning Inganta Ilmi, kula da lafiya, Kasuwanci, Noma da sauran Abubuwan bunƙasa rayuwar Al'umma.
Gobara: Kwankwaso Ya Kai Ziyarar Jaje Ga ‘Yan Kasuwar Singa
Ɗan takarar shugaban ƙasa na jam'iyyar NNPP, Dokta Rabi'u Musa Kwankwaso, ba kai ziyara ga 'yan Kasuwar Singa biyo bayan gobarar da...
Ban ce a Zabi Wani dan Takara ba sai Abba Kabir...
Abbas yace wannan labari ba shi da tushe ballantana makama.
Bayan Zaɓen Shugaban Ƙasa: Nauyin Rabi’u Musa Kwankwaso a siyasar Najeriyar
Wannan zaben shugaban kasa da aka yi ranar 25 ga watan Fabrairu 2023 ya nuna a fili Peter Obi, dan takarar shugabancin...
Tinubu Ya Lashe Zaɓen Shugaban Ƙasa
Ɗan takarar shugaban ƙasa na jam'iyyar APC, Bola Ahmed Tinubu, ya lashe zaɓen shugaban ƙasa da aka gudanar ranar Asabar.
Idan Kwankwaso ya samu kuru’u miliyan 5 zan bada naira miliyan...
Hamma Hayatu yace idan dan takarar shugaban kasa a jamiyyar NNPP, sanata Rabi'u Musa Kwankwaso ya samu kuru'u miliyan biyar a zaben...
Kwankwaso Ya Fito Takara Ne Don Ya Ci Zaɓe Ba Don...
Jam'iyyar NNPP ta ce ɗan takararta, Rabi'u Musa Kwankwaso, ya fito takarar ne da nufin ya ci zaɓen 2023 ba ɓata lokaci...
Ba Zan Yi Kwankwaso Ba A Zaɓen Shugaban Ƙasa— Naja’atu
Fitacciyar 'yar siyasar nan kuma 'yar gwagwarmaya, Naja'atu Bala Mohammed, ta ce ba za ta zaɓi ɗan takarar shugaban ƙasa na jam'iyyar...
Gazawar Maza ce ta sa na fito takarar gwamnan Kano –...
Ƴar takarar gwamnan jihar Kano a Jam’iyyar NRM Hajiya Aishatu Mahmoud ta bayyana cewa gazawar da Maza su ka yi wajen magance...
Na Fi Peter Obi Ilimi Da Gogewa Nesa Ba Kusa Ba—...
Ɗan takarar shugaban ƙasa na jam'iyyar NNPP, Dakta Rabi'u Musa Kwankwaso, ya ce ya fi ɗan takarar shugaban ƙasa na jam'iyyar LP,...