Gida Tags Lafiya

Tag: Lafiya

Ba Gasar Kokawa Na Shigo Ba Balle A Dinga Cewa Ba...

Ɗan takarar shugaban ƙasa na jam'iyyar APC mai mulki, Bola Ahmed, ya ce takarar shugaban ƙasa fa take yi ba wai shirin...

Asibitin Best Choice Specialist ya mallaki na’urar Endoscopy irinta ta Farko...

A dai-dai lokacin da matsalolin kula da lafiya ke cigaba a kasancewa babban ƙalubalen da ke tauye cigaban al'umma, Asibitin ƙwararru na...

Gwamnatin Jihar Kano Ta Rufe Wasu Makarantun Koyon Kiwon Lafiya Ma...

Ma'akatar kiwon lafiya ta jihar Kano ta bayyana damuwarta kan yadda ake ta buɗe makarantun koyon kiwon lafiya ma su zaman kansu...

Lafiya: Nijeriya ce kan gaba da kaso 50 cikin 100 na...

Hakan dai ya fitone ta bakin jama'a mai kula da sashen cututtukan jini wato 'Department of Hematology Aminu Kano Teaching Hospital AKTH',...

Glaucoma: Yau ake bikin ranar masu dusashewar gani ta duniya

Majalisar Dinkin Duniya ta ware kowacce ranar 12 ga watan Maris ɗin kowacce shekara a matsayin ranar masu larurar cutar dusashewar gani...

Buhari Ya Bar Asibitocin Najeriya, Zai Tafi Landan A Duba Lafiyarsa

Shugaban Najeriya, Muhammadu Buhari zai tafi Landan don a duba lafiyarsa na tsawon makonni biyu. Femi Adesina, Mai Magana...

Tafiya Ƙasashen Ƙetare Da Likitocin Najeriya Ke Yi Abin Kaico Ne—...

Shugaban Najeriya, Muhamamdu Buhari, ya nuna damuwarsa bisa yadda wasu likitoci da jami'an jiyya daga Afrika ta Yamma musamman Najeriya suke arcewa...

Ana zargin shugaban ƙaramar hukumar Birnin Kano da cefanar da filin...

Al'ummar unguwar Gabari da ke yankin ƙaramar hukumar Birnin Kano da kewaye sun yi zargin shugaban ƙaramar hukumar Fa'izu Alfindiki, da cefanar...

Likitoci Na Yajin Aiki Buhari Na Landan Ganin Likita

Yayin da Shugaban Najeriya, Muhammadu Buhari ke ci gaba da ganin likitocinsa a birnin Landan, likitoci masu neman ƙwarewa a Najeriyar na...

Yin ƙarin gashin idanu hatsari ne ga lafiyar ido

Animashaun ta ce gashin ido na asali yana kare idanu daga tarkace, ƙura da ƙananan ƙwayoyin cuta.