Tag: Marriage
Pre – Wedding Picture: Kowanne tsuntsu…..
Idan ka ga mummunan pre-wedding picture, irin ka ga amarya da angon na daƙuwa, ko ka ga sun rungumi juna, ko ka...
Hanyoyi 5 Da Zaka sa Tsohon Masoyi Nadamar Rabuwa a Soyayya
Idan wani dalili yasa aka samu matsala a tsakanin masoya, kuma hakan yayi sanadin rabuwa, akwai hanyoyi da masoya zasu iya bi wajen gyara...
Wani Magidanci Ya Yiwa Matarsa Ƙaryar Kurmantaka Tsawon Shekaru 62
Wani mutum mai suna mista Dowry Dawson mazaunin garin waterbury a jihar Las anjalas a ƙasar Amurka, ya gurfana a gaban kuliya sakamakon yi...
Akwai Rashin Adalci a Auren Mace Fiye da Daya Inji Babban...
Wani babban Limami na Jami’ar Al Azhar da ke kasar Egypt yace akwai rashin adalci a cikin auren mace fiye da daya.
Limamin mai suna...
Hanyoyi 4 Da Zaki Gane Tsohon Masoyinki Na Sonki Har...
A lokuta da dama, mu kan tsinci kanmu a cikin yanayi na rabuwa da masoyi saboda wasu dalilai na rayuwa. Hakan yakan sa alaka...
Mutuwar aure a kasar Hausa, ina muka Dosa?
Ƙabilar Hausawa suna zauna ne a sassan nahiyar Afrika ciki har da arewacin Nigeria, kuma mafiya yawansu Musulmai ne da kuma mabiya addinin Kirista,...