Gida Tags Muhammadu Buhari

Tag: Muhammadu Buhari

A shirye mu ke da mu koma bakin aiki — ASUU

Shugaban ƙungiyar malaman jami’o’i a Najeriya, ASUU, Farfesa Emmanuel Osodeke ya bayyana cewa ƙungiyar a shirye take ta kawo karshen yajin aikin...

Idan na zama shugaban Najeriya zan fatattaki yunwa — Atiku Abubakar

Ɗan Takarar shugabancin Najeriya a jam’iyyar PDP a zaɓen 2023, Atiku Abubakar ya yi alkawarin yaƙar yunwa idan yan Najeriya su ka...

Hotuna: Shugaba Buhari ya karɓi baƙuncin tawagar majalisar dinkin duniya

A yau Asabar Shugaba Muhammadu Buhari na Najeriya, ya karɓi baƙuncin tawagar majalisar dinkin duniya a fadarsa da ke birnin tarayya Abuja.

Mun kashe kimanin mutane Miliyan 1 a Nijeriya domin a samu...

Inda shugaban ƙasar yace bai kamata a sake barin irin wannan bala’in ya sake faruwa ba a wannan ƙasar.

Ƴan bindiga sun buɗewa masu yawon sallah wuta a Katsina

Wasu ƴan bindiga sun harbe wani dalibi, sun kuma sace wasu mutum a kan hanyarsu ta komawa Jibiya daga Katsina bayan sun...

Hotuna: Kawu Sumaila da iyalansa sun ziyarci Sanata Rabi’u Musa Kwankwaso

Ɗan takarar majalisar dattawa a shiyyar Kano ta kudu a jam'iyyar NNPP, Kawu Sumaila, tare da iyalansa sun ziyarci ɗan takarar shugabancin...

Fitila: Waiwaye Kan Siyasar Najeriya a Jiya, Yau Da Kuma Hasashen...

Wannan bata harkokin zabe da kudi ne dai ya sanya ana tsaka da kada kuri'ar aka hango Jami'an hukumar yaki da cin anci da rashawa ta EFCC suka dira wurin zaben inda aka hango suna duba wasu jakankuna da aka shigar dasu wurin zaben.

2023: Kawu Sumaila zai ƙalubalanci Kabiru Gaya a karo na biyu

A karo na biyu tsohon mataimakin shugaban marasa rinjaye a majalisar wakilan Najeriya, Sulaiman Abdurrahman Kawu Sumaila zai nemi kujerar ɗan majalisar...

2023: Ko Badaru Abubakar zai zama ɗan takarar shugabancin Najeriya a...

A daidai lokacin da ƴan siyasa a jam'iyyar APC musamman waɗanda su ka fito daga yankin kudancin Najeriya ke cigaba da bayyana...

Malaman Addini a Najeriya sun buƙaci a yi wa ƴan ta’adda...

Wata tawagar Fastoci dake ƙarƙashin wata ƙungiyar mabiya addinin Kirista ta 'United for Change Association', ta roki gwamnatin Najeriya da kuma rundunonin...