Gida Tags Mutuwa

Tag: mutuwa

Sheikh Dakta Ahmad Bamba: Ba rabo da gwani ba

Yana shigowa sai ya zauna a ƙasa kan kafet ya gaishe da malam suka fara tattaunawarsu. Mu kuwa sai muka yi tsuru-tsuru a bisa kujeru, ganin a ce hatta malam Ja'afar da ya zo ya zube a ƙasa, mu kuma a su wa muna bisa kujera?

Ɗan Sanata Rabi’u Musa Kwankwaso ya rasu yau a Kano

Wasu rahotanni daga jihar Kano na bayyana cewa a daren jiya Talata, Allah ya yiwa Bashir Dahiru Musa Kwankwaso rasuwa a wani...

Mutum 23 Sun Mutu A Norway Bayan An Yi Musu Riga-Kafin...

A ƙalla mutane 23 ne suka mutu a Norway bayan sun karɓi riga-kafin COVID-19 ta kamfanin Pfizer, mutum 13 daga cikin su...

Mutanen Da Suka Daina Jin Ƙanshi Ko Wari Na Dab Da...

"Jin ƙanshi ko wari ka iya hasashen tsawon rayuwa", a cewar rahoton BBC News. Wani bincike ya nuna cewa...

Idan Na Mutu Kowa Ya Faɗi Abinda Ya Ga Dama Game...

Tsohon Shugaban Najeriya, Olesegun Obasanjo, ya mayar da martani game da cece-ku-cen da ake yi bisa wasiƙar ta'aziyya da ya rubuta game...

COVID-19: Mutuwar Fasto A Kamaru Ta Jawo Cece-Ku-Ce

Wani shahararren Fasto ɗan Kamaru ya mutu ƙasa da mako ɗaya bayan da aka tabbatar yana ɗauke da COVID-19, abinda yasa dubban...

Ganduje Ya Kori Kwamishina Bisa Kalaman Ɓatanci Game Da Mutuwar Kyari

Gwamnan jihar Kano, Abdullahi Umar Ganduje ya kori Kwamishinan Ayyuka, Injiniya Mu'azu Magaji daga aiki ba tare da ɓata lokaci ba.

‘Yan Najeriya Ba Su San Bala’in Coronavirus Ba- Masani

Masana harkar lafiya a Najeriya sun fara nuna damuwa kan yadda jama'a ke ɗaukar batun coronavirus, inda suke kunnen ƙashi da shawarwarin...

Wani Minista Ya Mutu Sakamakon Larurar Numfashi A Jamhuriyar Nijar

Wani minista kuma mai bayar da shawara na musamman ga shugaban Jamhuriyar Nijar Issoufou Mahamadou ya rasu a safiyar Asabar, kwanaki...

Covid-19: Kimanin Mutum 1000 Sun Mutu A Italiya A Kwana Ɗaya

Mutum 969 ne suka mutu cikin sa'a 24 a Italiya sakamakon Coronavirus, kuma mace-macen su ne waɗanda suka fi yawa da aka...