Gida Tags Najeriya

Tag: Najeriya

Mun Fitar Da ‘Yan Najeriya Miliyan 4 Daga Talauci— Ministan Noma

Ministan Noma da Raya Karkara na Najeriya, Mohammed Abubakar, ya ce an fitar da 'yan Najeriya miliyan 4.2 daga talauci ta fannin...

Aminu Alan Waƙa zai yi gagarumin Mauludi a Kano

Fitaccen mawaƙin nan Aminu Ladan Abubakar wanda aka fi sani da Alan Waƙa kuma shugaban kamfanin Taskar Ala ya sanar da kudurinsa...

Za Mu Ba Manoma Rancen Biliyan N600 Don Bunƙasa Noma— Buhari

Mun Ware Wa Manoma Rancen Naira Biliyan N600--- BuhariGwamnatin Tarayyar Najeriya ta ce ta ware wa manoman Najeriya naira biliyan N600 a...

2023: Abdulmumin Jibrin Kofa ya fara shirin haɗa kan matasan Najeriya...

A dai-dai lokacin da manyan zaɓukan Najeriya da za a yi a shekarar 2023 ke ƙara matsowa tsohon ɗan majalisar tarayya mai...

Kamfanin sarrafa Albasa na Ayama zai magance zaman kashe wando a...

Shugaban gonar Ayama da ke jihar Kano a Arewacin Najeriya, Abubakar Yusuf Auyo ya bayyana cewa samar da kamfanin garin Albasa na...

Najeriya Za Ta Fara Ƙera Makamai Don Sauƙaƙa Yaƙi Da Ta’addanci—...

Shugaban Najeriya, Muhammadu Buhari ya bayyana cewa nan gaba kaɗan Najeriya za ta fara ƙera makamai domin sauƙaƙe...

Mambobin haramtacciyar ƙungiyar IPOB sun hana sayar da tsire a yankunan...

Tsagerun haramtacciyar ƙungiyar Inyamurai ta IPOB ta fitar da wata sanarwa ta haramta sayarwa ko cin tsire a yankin kudu maso gabashin...

‘Yan Najeriya Kaɗan Ne Ke Biyan Haraji— Gwamnatin Tarayya

Muhammad Nami, Shugaban Hukumar Tara Kuɗaɗen Shiga ta Najeriya, FIRS, ya ce 'yan Najeriya miliyan 41 ne kawai suke biyan haraji daga...

Ciyo Bashi Ne Ya Sa Muka Iya Fita Daga Komaɗar Tattalin...

Shugaban Najeriya, Muhammadu Buhari ya ce Najeriya ta yi amfani da bashin da ta ciyo don fita daga komaɗar tattalin arziƙi da...

Ina Son PDP Ta Ba Matasa Damar Taka Rawar Siyasa Sosai—...

Tsohon Mataimakin Shugaban Najeriya, Atiku Abubakar Najeriya ba ta damu da asalin duk wanda zai zama shugaban ƙasa ba, kuma hakan ma...