Tag: Nasir El-Rufa’i
Hukumar EFCC ta sake gurfanar da Mukhtar Ramalan Yero a gaban...
Hukumar da ke yaki da cin hanci da rashawa ta Najeriya EFCC ta sake gurfanar da tsohon gwamnan jihar Kaduna Mukhtar Ramalan...
Kwana guda da sakin fasinjojin jirgin ƙasan Abuja-Kaduna da ‘yan bindiga...
Sun yi barazanar sace shugaban ƙasar ne a wani bidiyo da suka fitar wanda ya nuna su suna lakaɗa wa fasinjojin duka.
Ana Kukan Targaɗe: Wata ƙungiya mai kama da Boko Haram ta...
A daidai lokacin da al'umomi a wasu sassan Jihar Kaduna ke fama da hare-haren 'yan-bindiga da sace-sacen mutane don neman kudin fansa,...
Muna Jan Hankalin Gwamnatin Kaduna Akan Rushe Mana Coci – Kungiyar...
Ƙungiyar mabiya addinin kirista reshen jihar Kaduna ta bayyana rashin jin dadinta dangane da yunkurin gwamnati na rusa cocin Anglican na Saint...
Jawabin Shugaba Buhari kan kashe-kashen da aka yi a Kaduna
Shugaban kasa muhammadu Buhari ya nuna takaicinsa bisa kisan da aka yi a jiya juma’a a karamar hukumar Kajuru da ke jihar kaduna. Shugaban...