Gida Tags NPFL

Tag: NPFL

Kyaftin din Kano Pillars Rabiu Ali ya zama dan mafi shahara...

A kakar wasa ta bana dai Rabiu Ali ya kafa tarihi a matsayin Dan wasa da ya fara jefa kwallo Dari (100) a wasan firimiya ta kasa, a wasa Na 27 a kakar wasan ta bana, Rabiu Ali ya gabatar da riga wacce aka saka mata lamba 100 adadin kwallayen da ya zira a NPFL.

LMC: An ci tarar Kano Pillars miliyan 7.5 kuma za a...

Hukumar ƙwallon ƙafa ta ƙasa Najeriya ta ci tarar kungiyar ƙwallon ƙafa ta Kano Pillars naira miliyan bakwai da dubu dari biyar.

Yadda Kano Pillars ta yi asarar sama da miliyan 10 bayan...

Pillars sun lalata mafi kyawun damar su na tara sama da naira miliyan 10

Ahmad Musa da wasu manyan ƴan wasan Najeriya da suka dawo...

Yanzu haka ana sa ran Ahmed Musa zai buga wa kungiyar ƙwallon ƙafa ta Kano Pillars wasa har zuwa ƙarshen kakar wasa na 2020/21 na NPFL.

Gwamna Ganduje zai gabatar da Ahmed Musa ga ƙungiyar ƙwallon ƙafa...

Gwamna Abdullahi Ganduje ne zai gabatar da ɗan wasan gabanin fara matakin rukuni na biyu na gasar

Kelechi Iheanacho ya sake lashe wata babbar kyauta a Ingila.

Hakanan yana cikin masu fafatawa don lashe kyautar gwarzon magoya baya (Fans) na watan Maris.

Arana Maikama Ta Yau Agasar Ajin Firimiyar Najeriya

Arana maikama ta yau agasar ajin Firimiyar Najeriya wato shekaru 6 da sukawuce Rabiu Ali Pele kuma jagoran...

An Soke Gasar Firimiyar Najeriya

An soke gasar ajin Firimiyar Najeriya ayammacin jiya Lahadi bayan da shuwagabannin ƙungiyoyin ƙwallon ƙafan guda 20 sukayi wani zama na musamman...

Yadda Aka Fafata Wasanni 10 Ajiya Agasar NPFL

Kungiyoyin kwallon kafa daban daban sun fafata a gasar ajin Firimiya ta kasar nan mai taken NPFL inda wasu sukayi nasara wasu...

Wikki Tourist Ta Wanke Kano Pillars Awasan Mako Na 25

Kungiyar kwallon kafa ta Wikki Tourist dake garin baucin Yakubu ta wanke kungiyar kwallon kafa ta Kano Pillars daci 1 mai ban...