Gida Tags NYSC

Tag: NYSC

Kotu Ta Wanke Adeosun Game Da Shaidar Yi Wa Ƙasa Hidima

Babbar Kotun Tarayya a Abuja ta wanke tsohuwar Ministar Kuɗi, Kemi Adeosun, game da ce-ce-ku-cen da ake yi kan takardar shaidar yi...

NYSC Ta Rufe Sansanonin Bada Horo Saboda Coronavirus

Majalisar Zartarwa ta Hukumar Kula da Shirin Matasa Masu Yi wa Ƙasa Hidima, NYSC, ta bada umarnin a...

Wasu Matasa Masu Yi Wa Ƙasa Hidima A Kano Na Dab...

A ranar Juma'a mai zuwa ne za a ɗaura auren wasu matasa masu yi wa ƙasa hidima, na Hukumar Kula da Shirin...

NYSC Ta Ƙara Alawus Na Matasa Masu Yi Wa Ƙasa Hidima...

Darakta Janar na Hukumar Kula da Matasa Masu Yi wa Ƙasa Hidima, NYSC, Birgediya Janar Shuaibu Ibrahim ya yi ƙarin haske game...

Za A Ƙara Alawus Ɗin Matasa Masu Yi Wa Ƙasa Hidima...

A ranar Laraba ne Ministan Matasa da Bunƙasa Wasanni na Ƙasa, Sunday Dare, ya ce za a ƙara alawus ɗin Matasa Masu...

Wasu Matasa Masu Yi wa Ƙasa Hidima sun rasu a Katsina...

Hukumar Kula Matsa Masu Yi wa Ƙasa Hidima, NYSC ta Jihar Katsina ta tabbatar da mutuwar Matasa Masu Yi wa Ƙasa Hidima...

Gwarama: Kalli bidiyon ƴan Bautar ƙasa ke dambatawa

Latsa nan don kallon bidiyon ta shafin Instagram