Gida Tags Rundunar ‘Yan Sanda

Tag: Rundunar ‘Yan Sanda

Wasu ‘yan Daba sun Farmaki Ayarin Tawagar Kwankwaso

To sai dai wasu ayarin soji da 'yan sanda sun kawo ɗauki tare da kame wasu da ake zargi da tada tarzomar.

Akwai Kyautar Miliyan 5 Ga Duk Wanda Ya Bayyana Maɓoyar Masu...

Rundunar 'Yan Sanda ta Jihar Ekiti ta ce za ta bada kyautar naira miliyan N5 ga duk wanda...

Kano: An Ceto Matashi Da Mahaifinsa Ya Kulle A Gida Tsawon...

Rundunar 'Yan Sandan Jihar Kano ta ceto wani mutum, Ahmad Aliyu, ɗan shekara 32, wanda mahaifinsa da kishiyar mahaifiyarsa suka kulle shi...

An Kama Jami’in Hukumar EFCC Na Bogi A Jihar Legas

Wani mutum mai suna Emeka Emmanuel mai shekaru 29 da yake amfani da katin sheda na bogi na Hukumar Yaki da yi...

‘Yan sanda sun cafke ‘yan Shi’a da dama a zanga-zangar da...

A ranar Talata ne Rundunar 'Yan Sanda ta Birnin Tarayya, FCT, Abuja ta cafke 'yan Shi'a 40 sakamakon zanga-zangar tashin hankali da...

Wani malamin sakandire a Kano ya kashe kansa

Femi Oguntumi, wani malamin Karish College dake Kawaji a yankin Ƙaramar Hukumar Nasarawa ta Jihar Kano ya kashe kansa da kansa.

Rundunar Yan Sanda Sun Kama Masu Garkuwa Da Mutane A Jihar...

Rundunar Yan Sandan jihar Kaduna ta bayyana samun nasarar kama wani mutum mai suna Abubakar Ibrahim bisa zargin kashe basaraken kabilar Adara,...

Rundunar ‘Yan Sandan Jihar Jigawa ta bankado wani shirin tarwatsa zabe...

Rundunar 'Yan Sandan Jihar Jigawa ta ce ta bankado wani shiri da wasu bata gari ke yi don kawo cikas a zaben mai zuwa...

Taƙaitaccen Tarihin Sabon Muƙaddashin Babban Sifeton Ƴan Sanda

An haifi sabon Mukaddashin Sifeton 'Yan Sanda na Kasa, Mohammed Abubakar Adamu ranar 17 ga watan Satumba, 1961 a Lafiya dake jihar Nasarawa inda...