Tag: Senate
Bukola Saraki Ya Gaza Kai Bantensa
Shugaban Majalisar dattawa Bukola Saraki ya sha kaye a Kwara ta tsakiya da yake wakilta a majalisa.
Sakamakon wanda hukumar zabe ta sanar an tabbatar...
Dino Melaye Ya Lashe Zaɓen Sanatan Kogi
Hukumar zaben mai kanta ta ƙasa INEC reshen jihar Kogi ta bayyana Sanata Dino Melaye a matsayin mutumin da ya lashe zaɓen majalisar dattawan...